Tsaro: Shin Arewacin Najeriya Da Masu Mulki Sun Gaza
Fitaccen mai fafutukar kwato yancin al’ummar Najeriya kuma shugaban kwamitin Amintattun gamayyar kungiyoyin Arewa masu zaman kansu Alhaji Nastura Ashir Sherif ya bayyana sakamakon gazawar da masu mulki suka yi a halin yanzu na su…