Gwamnonin Arewa na mana karfa-karfa ta hanyar hanamu fadin abinda ke faruwa
Gamayyar Kungiyoyin Arewacin Nijeriya “Coalition of Northern Groups” ta yi zargin cewa gwamnatocin arewacin kasar na rufe musu baki muddin suka nemi daukar fansa kan abin suka kira cin kashin da ake yi wa ‘yan…